~ addu'a ~
Opening theme of "Tenchu1"


Noriyuki Asakura / Sumie Ayusawa

 

e eho wayyo

wannan addu'a

raba ga rana

ba mu da komai sai rai

a rantse sama

zu mu nema ki lalle


e eho wayyo

ruwan duhu

fashen aradu

a rufe inuwamu

ba a komo ba muna yafawa

sabo da na haye hawaye

rama muni

a'lamarin da sama mu dora mana

e eho wayyo